Education
Federal University Gashua Release Third Bach Admission


Jami’ar da take cikin farin Gashua jihar yobe ta saki admission list na Wanda sukayi nasarar samun shiga cikin mutanen da zasu zama Dalibai a makarantar
hukumar makarantar dai ta saki first Bach daga baya ta sake sakin second Bach zuwa yanzu Kuma jami’ar makarantar ta saki final bach na wanda Suka Sami gurbin karatu a makarantar
Ga duk Wanda ya San yayi apply na makarantar zai iya dubawa yaga ko ya Sami admission a makarantar
fatan alkhairi
Ziyarchi Shafukanmu Na WhatsApp group 1, WhatsApp group 2, WhatsApp group 3, Facebook page, da Telegram.