support
Free browsing Mtn users
Sponsored Links
Ina mtn users yau ga dama ta samu ta samun damar free browsing a sim din ka na mtn
Da farko zakayi download na wannan application dinπππ
DOWNLOAD NOW
Bayan kayi download nasa zaka Shiga cikin application din Zai nuna maka waje kamar Haka
Sai ka dannaj later bayan ka kayi latter zai Kai ka cikin application din directly
Kamar Haka Amma Nan an kammala setting nasa Kai da yake sabo ne baka setting nasa ba baza ka ganshi hakan ba
Ka kula da kyau a sama akwai waje da aka rubuta SELECT SERVER sai ka Shiga Nan ka zabi United States wato America
Bayan ka zabi United States again akwai wani waje a kasa da aka rubuta CONNECTION MODE
Sai ka Shiga ka zabi Ng mtn unli shike
Bayan ka kammala kamar yadda muka fada Muku shikenan ka kammala setting nata kawai abinda ya rage maka shine connecting
To zakaga wani waje a kasa an rubuta start kana dannawa zakaga ya nuna maka waje kamar Haka
A kasa wajen da aka sa try again Kai naka zakaga ya nuna maka watch videos free
Kana kallon bidiyon na Yan sakanni zaka ji sun ce maka thank you shikenan ka Gama zaka je ka Fara amfani da wayar ka Kuma bashi da iyaka a ranar ko 100gb zaka iya ci baka da matsala
Amma wani lokacin takankiyin connecting fa
Wani lokacin Kuma zuwa daya zata maka connecting
Allah ya bamu sa a
join our WhatsApp group for more information
Idan baka fahimci bayanin ba ga bidiyon yadda zakayi Setting din free browsing din nan
Sponsored Links