Advertisment
support

Shareitlite Ya Fitar Da Sanarwa

Sponsored Links
Shareitlite application ne da aka Jima ana amfani da shi ana samun kudi
Amma kudin da ake samu da shi katin waya ne Wanda a kullum wasu sukan iya cire 300 or 800 wasu Kuma naira 70 suke iya cirewa wasu kuwa basa iya cire hakan ma inda Kuma zaka Sami wasu har 50k or sun cire
To a ranar 17 January ne dai shareitlite Suka rufe aikin komai a cikin application din nasu 
Wanda tin kafin yau munzo mu kawo muku rubutu akan hakan saboda duk Mai kudi a ciki yaje ya cire sai bamu samu dama ba sai yanzu 
Shareitlite dai sun bada Sanarwa tafiya Yan gyare gyare ne na application din nasu
Wanda tafiyar tasu ta Fara a jiya wato ranar 17 January 2022 
Wannan shine notice din da suke bayarwa da zarar ka Shiga cikin application din nasu Wanda har zuwa yau in kashiga irin wannan notice din Yana Nan Yana showing kamar Haka
Wanda ake sa zaton dawowar su a yau idan sun kammala gyaran komai nasun idan kuwa Basu kammala gyaran komai a yau ba zasu iya Kara daukan wani lokaci suna gyare gyare
Ko Kuma su iya guduwa ma daga gyaran
Saboda anyi Abubuwa da yawa a online Wanda suma daga yin gyara suke guduwa 
Amma wannan bawai munce sun gudu bane a a 
Cikin biyu dai za ayi daya ko su dawo ko shikenan Kuma sai dai Allah ya kawo Mana wani madadin sa
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button