Job
Har Yanzu Ana Cigaba Da Daukar Ma’aikatan Wucin-gadi Da Hukumar Zabe INEC Takeyi
Sponsored Links
Shafin Daukar Sabbin Ma’aikatan na wucin-gadi gadi da hukumar zabe Mai zaman kanta zatayi ya Fara Tafiya
Hukumar zabe ta bayyana zata dauki Sabbin Ma’aikatan
An Fara Register daukar Ma’aikatan tin ranar 14 September Wanda Kuma hukumar zata rufe daukar sabbin Ma’aikatan a ranar 30 November
Zuwa yanzu dai tuni mutane da yawa Suka tura da applicant nasu Wanda Kuma har yanzu mutum Bai makara ba wajen tura nasa applicant
Ga Masu sha’awar cika wannan aikin zaku Shiga wajen da aka rubuta apply now dake kasa domin cikawa
Sponsored Links