Advertisment
Job

Yadda zaku Nemi aikin International Organization for Migration (IOM), a matsayin mataimakin information technology a jahar Lagos da Abuja…

Sponsored Links

Yadda zaku Nemi aikin International Organization for Migration (IOM), a matsayin mataimakin information technology a jahar Lagos da Abuja…

Wannan kungiyar ta international organization for migration an kirkire ta a shekaran 1951 kamfanin ne Wanda suke aiki Akan tafiye-tafiye da aiki tare da Gwabnatin tarayya da kungiyoyin kasuwanci na masu zaman kansu.
Wannan aikin nasu ya shafi gamayyar dukkan mutanen kasashe daban daban sannan aikin su ya shafi Gwabnati.

Awannan aikin na (IOM) iya Yan jahar Lagos da Abuja ne kadai zasu cike wannan aikin mataimakin information technology.

Suwaye ya dace su dace wannan aikin?!

  1. Ana bukatar mutum ya kasance Yana da Kwarewa a harkar na’ura me kwakwalwa.
  2. Dole ne ya kasance yayi aiki na kalla tsawon shekara uku.
  3. Dole ne ya kasance Yana da Kwarewa akan harkar kasuwanci sannan ya iya mu’amalar kasuwanci me inganci.
    4.
    Dole ne ya kasance Yana daga cikin jahohin Lagos da Abuja acikin kasar Nigeriya.
  4. Dukkan Wanda zai cike wannan aikin ya tabbatar ya saka cikkyakyan sunansa tare da Gmail address nasa da sauransu.
  5. Dole ne ya kasance Wanda zai cike ya iya turanci a rubuce da karance.

Za’a rufe wañnan aikin a ranar 8 ga watan June na wannan shekaran 2022.

Shiga shudin rubutun dake kasa domin cikawa me taken Apply now.

APPLY NOW

Allah ya taimaka

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button