Shafin Bada Tallafi Me Sunan Ngcare Haryanxu Yana Nan a bude.
Shafin bada tallafi me taken Ngcare haryanxu Yana Nan abude.
Shin Minene Ngcare, Ngcare shine ne Wanda Gwabnatin tarayya ta Nigeriya ta fitar domin bada tallafi ga Yan asalin kasar Nigeria saboda abinda ya faru na annobar shekara ta 2020 domin farfado da tattalin arziki na matasa da Kuma bawa masu zaman banza damar samun kafa kansu domin dogaro da kai.
Wannan Shirin me taken Ngcare an Dade Ana cikawa Wanda wasu jahohin akayi nasu wasu Kuma ba’a yi ba, saboda sun maida abin sashe sashe wato Sai angama na wasu sannan Sai ayi nawu daga baya, an tsara hakane domin bawa mutane damar cikawa domin idan aka ce na kowacce jaha zaina tafiya a tare Sai a samu matsala daga na’ura tayiwu shafin Yana bada matsala saboda rubibin shiga da za’a na yi.
Sede wannan tsarin da suka fitar na zabar jahohi kadan kadan yayi aiki Kuma hakan ya bawa mutane da damar cikawa.
A cikin yadda suke zabar jahohi suna dauka ne Kai tsaye misali zakuga an dauko jahar arewa biyar an dauko ta kudu uku domin samun saukin cikawa.
Akwai jahohi irin su nasarawa, Lagos, kano, kaduna, Abuja da sauransu dukkan wadannan jahohin an Gama cikawa nasu.
Sai Kuma jahohi kamar su. Plateau, ondo, kwara
Gombe, yobe, sokoto, katsina, Niger, borno, zamfara, akwa ibon, bayelsa, ebonyi
Akwa ibon, adamawa, jigawa, bauchi, taraba, kogi da sauransu Wanda a halin yanxu yake tafiya.
Ga dukkan Wanda bai cike ba Kuma Yana son cikawa ga link Nan a kasa me taken APPLY NOW saiku shiga ku cike.