Advertisment
Kannywood

Kotu Tabayar Da Umarnin Kamo Sadiq sani Sadiq

Sponsored Links
Kotun shari’ar musulumchi dake kano hotoro masallacin jumma a ta bayar da Umarnin kamo Mata jarumin kannywood wato Sadiq sani Sadiq
Daily Nigeria hausa ta rawaito cewa wani Mai shirya finai finai hausa Mai suna Aliyu Muhammad Hannas ne ya Shigar da karar a gaban kotu inda yayi korafin cewa ya baiwa jarumin kudi domin yayi Masa aikin firm Amma yaki zuwa yayi Masa aikin
Mai karar ya bayyana cewa kin zuwan Sadiq sani Sadiq ya Masa aiki yaja Masa asara sosai
Alkalin kotun Mai suna sagiru Adamu yace Sadiq sani Sadiq ya bijirewa Umarnin kotu na kin halarta zaman kotu 
Ganin hakan ne yasa alkalin ya bawa Dan sandan kotu Umarnin kamo Sadiq sani Sadiq a duk inda yake
Sadiq sani Sadiq ya zanta da manema labarai yace bamai shirya firm din bane ya bashi kudi Kai tsaye
Sadiq ya Kara da cewa naira 100k aka bashi  a matsayin wani bangare na kudin kwantiragin firm din
Ya Kara dacewa shi ba cinye Masa kudi Yayi ba hasalima Bai San kowanene Mai firm din ba tinda ba Kai tsaye suka suka kulla Yar jejeniya ba
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button