Advertisment
support

Sanarwa Ga Tsofaffin Ma’aikatan Npower.

Sponsored Links
Sanarwa ga tsofaffin ma’aikatan Npower.
Tsofaffin ma’aikatan Npower na farko an Fara horarwa na tsarin Nexit  
Daga yanxu har zuwa 4 hudu ga watan faberu na wañnan shekaran, ga yadda zakayi idan ka sakance daya daga cikin masu cin gajiya ga yadda zakayi  ka Danna *45665# Amma dole y kasance a sim naka Wanda kayi Npower dashi
Fatan nasara
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button