Ma’aikatar Bayar Da Tallafi Da Walwala Da Jinkan Yan Nigeria Ta Fitar Da Sanarwa
![](https://ginsau.com.ng/wp-content/uploads/2022/09/download-13.jpg)
Ma’aikatar agaji da jinkai ta kasa
Ta ja kunnen Yan nigeria da su guji fadawa hannun Yan damfara Dake nuna kansu a matsayin wakilan Ma’aikatar ta
Wanda zaka Sami wasu suna karban kudade wajen Al’umma suna cewa sunayin register tallafin covid-19 ne
Ma’aikatar tayi bayanin hakan ne a ranar litinin din Nan ganin wani shafi yayi rubutu Kan cewa zai iya bayar da tallafin kudin RRR inda har ya ajiye number wayar sa domin a Kira shi
Sunyi maganar sosai ganin irin wannan rubutun da suka gani
Hakan yasa Ma’aikatar ta fitar da Sanarwar Gaggawa ga Al’ummar kasar Domi su guji fadawa hannun Yan damfara
A cigaba da bayanin Ma’aikatar ne ta bayyana cewa ta kusan kammala shirye shiryen ta na biyan tallafin kudi na RRR Wanda zasu bayar da naira 30k akalla mutane sama da 2 millions ne suka amfana da wannan tallafin.
Fatan alkhairi
Also Read: Sabuwar Sanarwar Ga Wanda Suka Cika Karbar Horo Da Gasa Na Cyber security