Advertisment
notice

P-Yes:-Sanarwa Daga Shafin Tallafin P-Yes

Sponsored Links

Sanarwa ga Wanda suka cike tallafin P-YES.
Kamar yadda kuka sani P-YES shiri ne Wanda Gwabnatin tarayya ta Nigeriya ta fitar wa mutanen Nigeria domin rage radadin karayar arziki tare da bada tallafi ga Yan kasar Nageriya.

A halin yanxu wannan tsarin na P-YES ya fitar da sanarwa cewa akwai yiwuwar sake fidda cikawa wannan tallafin na P-YES.

Ana hasahen zasu sake bude Wannan tallafi na P-YES ne daga gobe talata wato sha Tara 19 ga wannan watan April na shekarar 2022.

Awannan lokacin akwai yiwuwar za’a sake diban mutane da dama a wannan tsarin na bada tallafi wato P-YES, Wanda za’a bada tallafi ga matasan Yan kasar Nageriya.

Muna sanar daku cewa akwai yiwuwar a sake bude Wannan shafin na tallafi zuwa gobe domin haka ku kasance tare damu domin samun cikakken bayani akan P-YES da sauran shirye-shiryenmu.
Muna muku fatan Alkhairi.

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button