Advertisment
Education

Makarantar Airforce Institute Of Technology Kaduna Sunfara Sayar Da Form

Sponsored Links

Cibiyar fasahar kere kere ta rundunar sojojin sama Dake kaduna (AFIT) ta fara sayar da form ga masu sha’awar Shiga makarantar don yin karatun digiri na farko da na biyu ko Kuma karatun HND ko diploma a bangarori mabambanta

Makarantar ta Sami sahalewar hukumar NUC don gudanar da ayyukanta

Ga Masu sha’awar siyan wannan form zasu iya Shiga wajen da aka rubuta apply now dake kasa

Za’a rufe sayar da form din ranar 14th October

APPLY NOW

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button