Advertisment
notice

Sabuwar Sanarwar Ga Masu Mining Na BTC Satoshi

Sponsored Links

Muhimmiyar sanarwa ga masu mining na BTC Satoshi.

Assalamualaikum barka da wannan lokaci a yau munzo muku da sabuwar sanarwa ga Wanda suke mining na Satoshi.

Wannan sanarwa ta fito ne daga pioneer na BTC Satoshi da kansa inda yace sun kusa sun kaddamar wato launch na BTC Satoshi.

Wannan sanarwa ta fito ne acikin mabhajar BTC Satoshi idan Kun Shiga zaku ga Wajen da aka rubuta brand update announcement akansa inda BTC coins naku yake ga sanarwa a takaice.

Acikin sanarwa da muka fidda akan BTC Satoshi, muna fatan muga masu mining na Satoshi sun cigaba da kokari tare da juriya Wanda hakan shine ze Bamu kwazo Wajen ganin mun cigaba da dagewa akan bukansa tare da samarda matsaya me kyau akan BTC Satoshi, duk da cewa a halin yanxu mun samu cigaba akan BTC Amma muka tsayar da kaddamar (lauch) na BTC domin muna bukatar mu fidda coins din ya fito da darajarsa sosai Wanda zai iya karawa da manya coins.

Domin kasance Bamu Baku kunya ba muna bata lokuta akan bawa BTC Satoshi kariya ta na’ura me kyau da karfi.
Tun a karshen watan July mun Gama da dukkan wasu shirye shirye na cikin gida.

Sannan domin mu sanarwa da block chain namu tsaro da saurin habaka mun Yi hayar wasu kwararru a harkar block chain domin su Samar Mana da igantattun da Kuma karbuwa daga Gwabnati.
Don haka suna gama tantancewa zamu sanar da ranar da zamu kaddamar lauch na BTC Satoshi.

Don haka muna Kira da sauran mutane Wanda suka Bude BTC Satoshi suka Fara sannan Suka watsar dasu koma su cigaba da mining kada BTC ya fito yayi daraja su Kuma suzo suna Dana sani.

Muna muku fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button