Advertisment
Loans

Sabon tallafin kudi daga kungiyar National Social Empowerment scheme of Nigeria.

Sponsored Links

Sabon tallafin kudi daga kungiyar National Social Empowerment scheme of Nigeria.

Wannan kungiyar me sunan National Social Empowerment scheme of Nigeria ta fidda wannan tsarin ne domin ta tallafawa kananun Yan kasuwa da marasa galihu domin su Sami abinda zasu dogara da kansu.

Wannan kungiyar ta National Social Empowerment scheme of Nigeria Tasha tallafawa matasa marasa aiki domin su samu abin dogaro da kai saboda gujewa fadawa aikata laifuka.

Wannan tallafin da kungiyar take badawa ga masu bukatar idan sunyi nasara kyauta ne ba bashi ba saboda sun San marasa shi Basu da abinda zasuje banki dashi akan jinginar su Basu bashi dashi shiyasa suka fito da wannan tallafin Wanda duk Wanda ya dace idan an bashi wannan kudi to kyauta ne ba bashi ba.

Yadda zaku cike wannan tallafin.
Zamu ajiye muku link a kasa Wanda ta cikinsa zaku Shiga domin ku cike.

Da farko za’a bukaci ku cike sunanku first da last name.
Sai number wayarku da Gmail address.
Sai BVN, NIN number, jahar da kuke da date of birth naku,
Sai ku zabi daga daga cikin wadannan
Household
SME
Enterprise.

Sannan zaku ga akwati an rubuta How will you utilize given funds? Ma’ana tayaya zakuyi amfani da kudin idan anbaku? Ko mi zakuyi da kudin idan Kun samu,
Saiku cike abinda zakuyi dashi kamar yadda aka bukata.

Sannan zaku ga Are you a beneficiary of any of the following programs?
Ma’ana ko Kuna cin gajiyar daya daga cikin wadannan Shirin ?
Sune kamar haka

NPOWER
TRADERMONI
AGROLI
NONE

Idan babu Shirin da kuke cikin sa saiku zabi na karshe wato None.

Shiga shudin rubutun dake kasa domin cikawa.

Nan Zaku shiga.

Muna muku fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button