Advertisment
General

Yadda zaku cike sabon shiri daga kungiyar shell Nigeriya

Sponsored Links

Yadda zaku cike sabon shiri daga kungiyar shell Nigeriya.

Wannan kungiyar ta shell Nigeriya ya shirya bada horo ga dukkan dalibai matasa Yan Nigeria Wajen Basu horo akan bangarori na daban daban Wanda zai taimaka musu ta hanyar dogaro da kansu.

Daliban da suke wadannan bangarorin ne kawai zasu iya cikewa wannan bada horon.

Ga jerin bangarorin kamar haka:-

  1. Engineering, 2.Geoscience,
  2. Finance,
  3. Information Technology
    Sciences (Pure science, 5. Environmental and Social)
  4. Arts
  5. Commercial.

Ga dukkan Wanda suke cikin wadannan Shirin sune zasu iya neman wannan bada horon.

Yadda zaku nemi wannnan bada horo.
Da farko:- zaku Shiga G-mail naku a Wajen me karban sako wato receiver Sai ku rubuta wannan G-mail address din :-
africarecruitment@shell.com

Na biyu a Wajen subject Sai ku saka:-
2022 Shell Nigeria SIWES Application (Course of study).

Na uku:- zaku aika musu wadannan abubuwan kamar haka:-

  1. Student’s name
  2. Name of University/ institution of higher learning
  3. Matriculation Number/ student ID number
  4. Course of study
    Required duration/period for internship
  5. Contact details (address, email, and phone)
  6. Scanned copy of official form/ letter from higher institution
  7. Current Cumulative Grade Point Average (CGPA) or Grade Point Average (GPA).

Muna muku fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button