Advertisment
Job

Yadda zaku cike tallafin kudi na kungiyar AfricaNofilter

Sponsored Links

Yadda zaku cike tallafin kudi na kungiyar AfricaNofilter.

Asusu me suna Tony Elumelu Storytellers:- yana sanarwa matasa musamman Wanda suke da fikira da fasaha, dasu shiga wannan sabon shirin wanda zasu samu tallafin kudi daga kungiyar Africa noFilter.

Wannan kungiyar me sunan AfricaNofilter zata bada tallafin kudi daga dollars America $500 zuwa $2000.

Wannan tallafin me suna AfricaNofilter sun ware wadansu ma’aikata Wanda sune zasu cike wannan aikin.

Wadannan bangarorin sun hada kamar haka:-

  1. Journalists: Yan jarida.
  2. Bloggers: Masu rubutu a yanar gizo.
  3. Photographers: Masu daukan hoto.
  4. Vloggers &: Masu wallafa rubutu.
  5. Content Creators: masu kirkirar wasu abubuwa na musamman.
    Iya Wadanda suke da Kwarewa akan wanann harkar ne kawai zasu iya cikewa wannan aikin na AfricaNofilter.

Sannan dole me cikewa ya kasance a tsakanin shekaru 18 zuwa shekaru 35.
Za’a rufe waƱnan aikin na
AfricaNofilter a ranar 29 ga watan July 2022

Danna shudin rubutun dake kasa domin cikawa

nan zaku Danna

muna muku fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button