Sabuwar Dama ga Dukkan Wanda Suka Rubuta Jamb a Shekaran Data Gabata da Wannan Shekaran
Makarantar Khadija University dake majiya a jahar jigawa tana sanarwa da mutane Wanda suka rubuta Jamb a shekaran 2020/2021 da Wanda suka rubuta a 2021/2022 sannan suke da cut off mark din da ake bukata.
Wannan makaranta ta majiya ta sanar ga Wanda Basu nemi wannan makaranta ba sannan suke da Makin da ake bukata a jamb dasu gaggauta suje suyi change of course zuwa makarantar ta majiya domin tabbas zasu samu admission a wannan makaranta.
Domin samun Karin bayanai zasu iya tuntubar wannan makaranta ta hanyar ziyartar shafin su, www.kum.edu.ng
Ko Kuma su Kira wannan number wayar wacce take aiki daga 9 na safe zuwa 6 na yamma.
Ga lambobin kamar haka:
+2348036195242,
+2349132222295,
+2349123562015.
Muna muku fatan nasara
Also Read: Khadija University Majia ta Rage Kudin Registration Ga Dukkan Dalibanta Sabi da Tsofi.