Advertisment
General

Shin Zan Iya Samun Tallafin kudi Na NG-CARES Batare Da Ina Da Wani Certificated Ba Ko Cac Number

Sponsored Links
Abubuwan da ake sa Rai NG-CARES zasu naima agaba ga wadanda suka cika wannan tallafin kudi
Tin kafin a fara cika tallafin Ng cares ake ta batun duk Wanda zai Cika yasan Yana da wadannan Abubuwan
Cac number
Smedan certificate
NDE
Create Smedan certificate here

Ko wani certificate na harkan kasuwanci da kasamu daga gwamnatin Nigeria
To Ina Mai baku shawara da kada kaji ance Dole sai kana da wadannan Abubuwan sannan zaka Sami wannan tallafin
A a duk lokacin da kaji ance ana wani Abu akan shi wannan tallafin kada kace ai Kai baka kaza ka hakura
Kaje kayi wannan abin da akace anayi
Idan Allah ya sa da rabonka to tabbas zaka Samu
Sannan Kuma har yanzu babu wata tabbacciyar maganar da ta tabbatar da Dole sai ka Mallaki wannan Abubuwan da na walllafa a sama sannan zaka Sami Wannan tallafin

Apply nigerian Army 2022 now

Duba da yadda aka cika form din tallafin ma hakan zai sake Kara Mana karfin gwiwar cewa ko a gaba Bai zama lalle su bukace shi ba
Duba da Yadda nirsal suke bukatar bvn din ka tin farkon cika bashin ka
To kaga kenan idan baka da bank account ma kasan baza su baka ba
Sannan in ka tuna survival fund tin Kan kayi nisa wajen cikawa zasu bukaci cac number naka
Amma kunga wannan har kayi submit baza su tambaye ka wani certificate ko wata number na kasuwanci da ka taba mallaka ba

Important Notice To All Nirsal Loan Applicant


Note
Wannan hasashen mune
bawai sune suka tabbatar da maganar ba
Muna godiya sosai ❤️

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button