Advertisment
Kannywood

Umar m Shareeef farin jini album complete

Sponsored Links
Ranar juma a ne babban mawakin hausa wato Umar m Sharif ya saki da kundin wakokin sa Mai suna farin jini
album din farin jini dai Umar m Shareeef ya tsaya ya rubuta wakokin sa masu dadi ya Kuma rairasu cikin hikima da hazaka
ga jerin wakokin Nan duk Mai so sai yayi click Akan su domin yin download nazu
Gasu kamar Haka
Ga kadan daga cikin wakokin album din nasa da suka bayyana da zarar sauran sun bayyana zamu kawo muku su
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button