Advertisment
Kannywood

Jarumi Lawan Ahmad Yayi Bayani Akan Rashin Shirin Izzar So Na Wannan Satin

Sponsored Links

join our WhatsApp group for more information

 Jarumi Lawan Ahmed yayi bayani akan rashin kawo izzar so na wannan satin a shafin sa na Instagram

sabuwar wayar Tecno Mai bam mamaki da sauran Abubuwan zamani

Jarumin yayi bayanin hakan ne akan jama a suna ta Masa magana akan meyasa ba a Dora izzar so na satin nan ba

Yace hakan ba wata matsala bace suna Nan suna Kara inganta Shirin Izzar so din

Umar m Shareeef farin jini album

Yanzu za a jira sune na Sati biyu wato wannan lahadin da Kuma lahadin gaba 

yadda zaka duba date of birth din bvn din ka

Sannan sai a jira zu a lahadi Mai zuwa wato ranar 30 January

Kadai yadda jarumin yafito yayi bayanin Nan

Gamasu son kallon bidiyon da yayi bayani da bakin sa zaku iya Danna link din kasa

👇👇👇👇

Click here to watch

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button