Advertisment
Tech & Guide

Yadda zaka Cika Tallafin Kudi Na P-Yes Da Kanka

Sponsored Links

Yadda zaka cika tallafin P-Yes
Pyes wani tsohon tallafin gwamnatin tarayya take gudanar da shi

Abubuwan da ake bukata domin cika P-Yes

Gmail
Nin number, driver license, voters card, int’l passport, zakayi amfani da daya da kake da shi daga cikin su

Phone number
Date of Birth
Bvn
Sunan bank

Sannan akwai wakilinka da zaka Sanya shi
Shima zaka Sanya details nasa

Idan ka tattara wannan bayanan naka sai ka Danna wajen da aka rubuta apply now
Domin cikawa

APPLY NOW

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button