Advertisment
Job

Yadda Zaku Nemi Tallafi Na Mata Wato Brave Woman

Sponsored Links

YADDA zaku nemi sabon tallafi na Mata wato brave woman.
Wannan tsarin na Brave woman tsari ne Wanda za’a bawa matasa Mata tallafin kudi musamman domin bunkasa harkar kasuwanci dakuma Wanda suke fama da talauci domin gudanar da kasuwanci don dogaro da kai.
Wannan Shirin an kaddamar dashi a kasashe irin su Yemen, Nigeria, Burkina Faso, Nigeria, and Yemen.
Shirin Wanda ya samu hadaka da babban bankin cigaba na musulunci wato Islamic Development Bank Group (IsDBG), tare da bankin masana’antu wato bank of industry (BOI) ya samu karbuwa daga Gwabnatin tarayya ta Nigeriya Wanda ministry ta finance ta kaddamar. Ta hanyar
Local Execution Agency (LEA) da kimanin kudi USD14.27 million Wanda yayi Dede da ₦11,252,415,213.00.

Anfara cikawa tun farkon Wannn watan na April sannan za’a rufe ranar talatin 30 ga wannan watan na shekaran 2022.
Idan kuna bukatar cikawa ya kamata ku cika yanxu tun kafin lokacin ya wuce.
Domin cikawa shiga blue rubutun dake kasa me taken Apply now.
👇👇👇👇👇

APPLY NOW

Shiga WhatsApp group namu da Facebook page
👇👇👇👇

WhatsApp group 2 WhatsApp group 1. Facebook page

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button