Yadda Zaka Cika Tallafin P-Yes Da Kanka

Kamar Yadda kuka sani yanzu an Fara cika P-Yes wasu sun iya cikawa wasu Kuma Basu iya ba
To yau muna tafe da bayanin yadda zaka Cika P-Yes da Kan ka
Step na farko zaka bi wannan link din domin cikawa
👇👇
APPLY NOW
Da zarar ya bude maka shafin zakaga wajen da aka rubuta apply here sai ka taba wajen zai kawo ka wajen da zaka cika
Ana bukatar Abubuwa kamar Haka
Bvn
Nin
Gmail
Da sauran details naka
Farko zaka Sanya sunan ka
Sannan mataki na biyu zaka zabi jinsi da kake mace ko namiji
Sannan step na uku shine material status
Kana da kana da aure ko baka ko bazawari ne Kai ko bazawara ce ke a Nan zaka fada musu
Sai ka tafi mataki na hudu
Zaka Sanya musu number wayar ka
Sai ka Sanya musu da Gmail din ka
Sai step na biyar wajen da zakaga an rubuta maka
Full residential address
Ma ana sunan anguwar ku
Sai step na shida
Shi Kuma acikin card din da suka zayyano maka sai kayi select na guda daya a kasan su akwai box sai ka Sanya number card din ka
Misali idan ka dauki national I’d card a kasa sai ka Sanya musu nin number baka
Step na bakwai
Ga wata Dama ga kananan manoma
Zaka Sanya sunan jihar ka
Step na takwas
Zaka Sanya sunan local government naka
Step na Tara
Sunan ward din da kake
Step na goma
Sunan local government din da kake da zama
Steps na 11
Bvn din ka
Step 12
Sunan bank din ka
Step 13
Matsayin karatun ka zaka bayyyana musu tin daga Kan primary har zuwa wajen da ka tsaya da karatun
Ma ana idan iya primary ce da Kai zaka Sanya musu primary in secondary ce zaka Sanya musu ssce
Step 14
Sunan jihar da kake kasuwanci ka
kungiyar Mata Ta Nigeria Ta Bude Shafin Tallafin Karatu Ga Mata
Sannan zaka Zo wani waje da sukayi bayani da yaren turanci to shi wannan bayanin suna magana ne Akan Wanda zai zame maka grantor
Step na 1
Sunan grantor naka
Step 2
Jinsi nasa
step 3
Material status nasa
Step 4
Shekarun haihuwar sa
Amma kada ya wuce 40 years duba da yadda suka ce duk Wanda zai Cika Tallafin Kar ya haura 40years
Step 5
Number wayar sa
Step 6
Gmail nasa
Step 7
Address nasa
Step 8
Zaka zabi card din kamar yadda ka zaba a naka
Step 9
Yana Sana a ko bayayi
Yana sana’a employment
Baya sana’a unemployment
Step 10
Ya taba cin gajiyar wani tallafi daga gwamnatin Nigeria
Sai ka Basu answer idan yes ne sai ka Sanya yes akwai box a kasa sai ka musu bayanin tallafin da ya samu idan a a ne to kawai sai ka Danna no kabar box din Nan ba sai kayi bayanin komai ba
Step 11
An taba yanke maka wani hukunchi a Nan nigeria ko kasashe waje
Shima idan yes ne sai ka zabi yes sannan Kai musu bayani a box din kasa
Idan Kuma no ne sai ka zabi no kawai ka wuce kabar box din Haka
Step 12
Suna tambayar Kai Mai gaskiya ne da bin kasar kasa
Yes or no
Step 13
Kasuwanci da yakeyi nasa ne na kansa ko a a
Yes or no
Step 14
Sunan sana’ar da yakeyi
Sannan sai lats step
Akwai jerin Sana’o’in da zakagani sai ka dauki daya daga ciki
Sai kayi submit
Allah ya bada sa a