Advertisment
support

An Fara Cika Sabon Tallafin P-Yes Na Gwamnatin Tarayya

Sponsored Links
Shirin P-Yes ya Fara tafiya
Kamar Yadda kwana biyu da suka wuce mun kawo muku bayani Akan wani Tsari ma federal government Wanda tin shekarar 2015 to 2016 aka kaddamar da shirin
A lokacin wasu sun cika a lokacin Kuma wasu Basu cika ba Wanda yanzu gwamnatin tarayya ta dawo da Shirin
Kuma take magana akansa

Cikakken Bayanin Akan Shirin tallafin P-Yes

Wanda a baya totally site din baya tafiya idan ka cika komai naka ma bazai Yi maka submit ba to yanzu komai ya dawo normal idan kayi register kayi submit
Details naka zai tafi gare su
Ga masu sha’awar cika wannan tallafin da Gwamnatin Tarayya take Shirin bayarwa Zaku iya Shiga wajen da aka rubuta apply now domin cikawa
APPLY NOW
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button