Advertisment
Tech & Guide

Yadda Zaka Duba Dashboard Dinka Na Nirsal Loan Agsmeis

Sponsored Links

Assalamu alaikum jama a masu bibiyar mu

Kamar yadda kuka sani shafin ginsau yafine da yake kawo muku Abubuwan cike cike da Kuma fannin fasaha wato technology

Yau ma muna tafe fa link da dazaka duba dashboard naka na bashin nirsal loan AGSMEIS da ka naima

Domin duba dashboard naka zaka iya Shiga wajen da aka rubuta check now

CHECK NOW

shidai bashin Agsmeis loan bashi ne da nirsal bank suke bayarwa bashin da zasu baka daga naira miliyan 1 har zuwa wasu kudade masu nauyi

Idan kana sha’awar cika wannan bashin zaka iya Shiga wajen da aka rubuta apply now domin cikawa

APPLY NOW

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button