Advertisment
support

Yadda Zaka Duba Full Details Din Bvn Danka/ki

Sponsored Links
Yau muna tafe da yadda zaka duba full details din bvn dinka
Muna samun tambayoyi daga mutane da yawa Kan cewa suna son duba number wayar da take Kan bvn din su ko suna ko Gmail ko date of birth 
To koma dai minene indai an cika ma shi a bvn details dinka/ki yau muna tafe da hanya mai sauki da zaka bi domin dubawa da kanka 
Hanyar itace ta farko zaka bi wannan link din kasan domin budawa
👇👇👇
Kana Shiga zai kawo ka waje kamar Haka
👇👇👇
Sai ka/ki zabi personal information kana shiga zai baka damar ka Sanya bvn din ka/ki kana sanyawa shima zai bayyana maka da details din ka/ki na bvn din ka/ki
Duka bazai boye maka komai ba
Fatan nasara a dukkan lamuran mu
Muna godiya da ziyarar site din mu da kuke 
Kuci gaba da bibiyar mu ta address din mu GINSAU
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button