Advertisment
support

Yadda Zaka Kai Korafin Bank Dinka Zuwa CBN Wato Central Bank of Nigeria

Sponsored Links
Babban bankin Nigeria wato CBN central bank of Nigeria
Ya zanta da manema labarai inda a maganar su ta farko Suka bayyana rage kudin da bankuna suke chajis din customers nasu
Bayan wannan Kuma CBN ya sake bayanin cewa duk Wanda bank din sa sukayi Masa ba dai dai ba to zai iya kaiwa karar su wajensu Kai tsaye
Amma sai dai hanyar tana da wahala ko nace zuwa office din nasune Mai wahala saboda sai kaje Abuja
Amma akwai wata hanya Mai sauki da zanyi bayanin ta acikin post din nan
Wajen da mutum zai Kai karar bank din sa zuwa CBN shine office din CPD 
Zakaje office din CPD dake Garki  Abuja babban birnin tarayyar
Inda suka bayyana cewa zaka rubuta wasika ne ka kaiwa manager office din
Amma ga hanya Mai sauki da zaka Kai karar bank din ka zuwa babban branch din bank din ka
Shine hanyoyi biyu ne
Na farko zaka iya musu magana ta Gmail account din ka 
Amma ka sani baza su saurareka ba har sai in lokacin kabude account din ka kayi linking nasa Gmail ma ana kana jin alert da mail naka to guarantee bank zasu saurari koken ka
Sai Kuma na biyu shine
Kayiwa bank din ka magana ta Twitter shima ta Nan suna sauraron koken Al umma su Nan take kuma suna warwarewa kowa matsalar sa
Allah ya bada sa a
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button