Advertisment
support

Yadda Zaka Duba Nirsal Ko Sunyi Approve Naka Ta Cikin Website Nasu

Sponsored Links
Kamar yadda kuke Jin labarin cewa nirsal sun cigaba dayin approve din mutanen da suka naimin Rancen Kudin domin rage radadin zafin Corona
To yau muna tafe da hanyar da zaka duba ko kayi nasarar samun rancen kudin
Hanya ta farko zaka Shiga
Nan wajen 
👇👇
Bayan ka Shiga Nan ya bude maka zakaga ya kawo hakan Nan wajen kamar Haka
👇👇👇
Bayan ya kawo ka Nan sai ka zabi Wanda ka cika SME OR HOUSEHOLD  Bayan ka zaba zai Yi maka loading zai kawoka page kamar Haka
Sai ka Sanya bvn din ka da zarar ka Sanya sai kayi validate bvn kanayi sai nuna maka matsayin ka idan sunyi approve zaka bayanin sun maka approve suna son kayi accept ne idan Kuma suka ce maka bvn do not exist to basuyi approve din ka ba sai kajira zuwa wani lokacin
Fatan nasara
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button