Advertisment
support

Mecece Bvn Sannan Menene Amfanin Ta

Sponsored Links
Mecece Bvn sannan menenen Amfaninta
Lambar Tabbatar da Banki wanda aka fi
Sani da BVN itace take tsarin 
tantance mutum domin samun damar mallakar ta
da domin samun damar Bude asusun banki.
Babban Bankin Najeriya me yakawo hakan domin
dakile ko rage ayyukan banki ba bisa ka'idar
hada-hadar kasuwanci a bankun Najeriya.
Wannan shine jawabin bvn a takaice
Bvn tana da amfani sosai wajen bawa asusun banki kariya
CBN ya bayyana hakan a lokacin da za a kaddamar da Shirin bvn din 
A shekarar 2014 ne Gwamnan kudi wato shugaban bankin CBN ya kaddamar da wannan Shirin 
Lokaci sunusi lamido sunusi ne ya kawo wannan motion din
An kaddamar da bvn ne ranar 14, February,2014
Sun bayyana cewa bvn tana da amfani wajen dakile sace sacen kudi a bank account 
Sannan bvn ana amfani da ita wajen samin cikakken adireshin mutum a duk lokacin da bank suke naiman sa
Sannan da bvn bank suke hada Duka wani transaction na mutum 
Ga wasu Abubuwan da bvn take karewa a turance
BVN gives a unique identity that can be
verified across the Nigerian Banking Industry
(not peculiar to one Bank)
Customers Bank Accounts are protected from
unauthorized access
It will address issues of identity theft, thus
reduce exposure to fraud
The BVN will enhance the Banking Industry
chances of being able to fish out blacklisted
customers
The Customers unique 
BVN is accepted as a
means of identification across ALL Nigerian
Banks
Zamu cigaba da kawo Muku mahimman Abubuwa da suke tattare da BVN  
Insha Allahu 
Fatan nasara a rayuwar mu 🙏🙏🙏
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button