Advertisment
support

Npower Sun Fara Development Din Masu Ssce Qualifications Zuwa Center Din Da Zasuyi Training

Sponsored Links
Npower sun Fara development din masu kwalin Secondary School zuwa makarantun da zasu je training 
Kamar yadda kowa ya sani npower ta chanja tsarinta sabanin Yan Bach A and B da Dan secondary School da university and nce or polytechnic duk daya take daukar sa
Amma a shekarar Nan npower ta chanja tsarin inda Yan secondary School ta bayyana cewa training dinsu zatayi na koyar da su Sana’o’in dabam dabam
Inda yanzu Haka npower din sun Fara development din Wanda sukayi nasarar samun Shiga aikin npower Bach c 
Zaki ziyarar ci site din nasims din sai kuyi login na account din ku 
Ku duba dashboard din ku
Zakuga wajen da sukayi development Dinka
Fatan nasara
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button