Advertisment
support

Yadda Zaka Naimi Bashin Nirsal Bank Na Shekarar 2022

Sponsored Links
Kamar yadda Muka Yi Muku bayani nirsal bank sun fitar da sanarwa an Fara cika naiman Rance kudade da suke bayarwa to wasu mutane suna yawan tambayar mu yadda ake cikawa. 
Step na farko zaka shiga
Site din din nirsal din
Wato 👉👉👉 Apply loan now
Da zarar kashiga shafin zai kawo ka waje kamar Haka
👇👇
Non_interesr 
Da zarar ka zabi Nan zai kawo ka waje kamar Haka
👇👇👇
So Nan ma zaka zabi household 
Kana zaba zai kawoka waje kamar Haka 👇

sai ka zabi new 

Idan kuma gyara zakayi kajima dayin apply din sai ka zabi returning
Da zarar ka Shiga new zai Kai ka wajen da zaka Sanya bvn din ka 
To kana Sanya bvn dinka zai nuna maka already ya Sanya maka sunanka  da date of birth dakuma gender naka
Suna amfani nine da sunan da mutum yayi amfani da bvn din sa
Sannan zakaga next a kasa sai ka taba next din
Bayan Nan zai Kai ka wani shafin da zaka Sanya Gmail naka da sunan anguwar da kake da jihar ka da garin da kake da dai sauran Abubuwan da kaga sun saka maka
Da zarar ka gama sai kayi next 
Shima bayan ka Gama zai Kai ka wani shafi dabam to Nan shine wajen da zaka rubuta musu Abubuwan da zakayi da kudin 
Misali kana son Keke Napep
To zakaga box na farko sun rubuta Abu kamar Haka
Item description
To a wajen sai ka Sanya Keke Napep
A kasa da bashi zakaga an rubuta 
Unit
Shi Kuma zaka rubuta adadin yawan abin da kake son siya
To mun sa Napep ita Kuma mun San  tana da tsada 
Sai mu da muna son siyan guda 1
Akwai waje a kasa shima sun rubuta
Price 
So idan ma  dai ba price bane kana karantawa zakaga suna nufin kasa price kudin abin da kasa
Sai ka da misali 500k
Shikenan kagama da wannan 
Sai ka tafi kasa
Akwai wani box zakaga sun saka maka 36mouth
Sai ka sake rubuta 36mouth din
Na kasan sa shi kuma zakaga 12mouth shima sai ka maida shi 12 mouth din
Bayan ka Gama Nan sai kayi next
Kanayin next zasu tambaye ka a Ina ka Sami labarin nirsal sun bude shafin bada Rance kudin sai ka zaba
Idan awajen aboki sai ka zaba zadai su baka option kusan 5
Kana yin Nan zakaga submit a kasa shikenan ka kammala komai
Fatan nasara
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button