Advertisment
support

Yada zaka siyi Data 1GB a #100

Sponsored Links
Yada zaka siyi Data 1GB a #100
Yadda zaku siyi Data 1GB a naira 100.
Da farko de akwai wani app Wanda zaku dauko kuyi register sunan app din me suna (Abeg).
Danna Nan domin dauko da application din
To Bayan Kun dauko shi Sai kuyi register zasu bukaci number wayar password zasuyi verify na number waya sannan zasu bukaci BVN sannan akwai inda zasu nemi kusaka Referall code, Sai kusa (Annurmuhd) 
Zakuje ku dubo Wajen profile akwai account zaku shiga ku tura 100 saiku dawo ku duba gefe akwai Wajen banner kala kala akwai ta MTN, ZAIN, GLO,
to zaku zabi GLo saiku shiga tsarin GLO, zakuga Wajen siyan data saiku siya
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button