MTN PROMO

YADDA ZAKA SAMU KYAUTAR DATA 1GB A KOWANE LAYIN MTN

Yadda Zaka Samu Kyautar 1GB A Kowane Layin MTN_NG
MTN sun fitar da wata sabuwar hanyar Promo wanda suke rabon Data 1GB a kowane layin MTN
Ba tare da mun bata lokaci ba ga Yadda zaka samu naka
Dafarko Ya kasance kana da layukan MTN guda-2
Saika shiga nan 👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.mtn.nextgen
Kayi Download wannan App din saika bude kasa Number ka kayi Login daga nan saika shiga “Yello Santa” anan zasu nunama inda zaka sa Number da zaka tura Free Data din daga nan kayi #Submit anan take zakaga Datar ta shigo haka zaka iya Logout kasa Dayar number itama ka tura mata 
Note 
Wannan promo din anayinsa ne daga 12 na Rana zuwa 4 na yamma
Amma ba iya yau ne kadai ba
Idan bakayi yau ba zaka iyayi gobe
Allah taimaka
For more information
08038065527
Call
07017603828

Ziyarchi Shafukanmu Na WhatsApp group 1, WhatsApp group 2, WhatsApp group 3, Facebook page, da Telegram.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button