Advertisment
General

manhajar daukar ma’aikatan customs masu kwalenSSCE Level (03, 04) zata fara aiki daga – 17th zuwa 18thDecember.

Sponsored Links
Gobe manhajar daukar ma’aikatan customs masu kwalen
SSCE Level (03, 04) zata fara aiki daga – 17th zuwa 18th
December.
Please ku yi share zuwa sauran groups dake social media
domin alummar mu ma arewa su amfana kada wannan damar
da wuce mu, ina mai jawo hankulan mu akan masu cewa
koda kun nema ba zaku samu ba, kada ku yarda da masu
fadin hakan mu sani shi aiki lokaci ne idan lokacin ka yazo ko
kana da hanya KO baka da ita wallahi sai ka samu aikin.
Mu nema koda bamu da hanya Allah zai kawo wanda yake da
hanyar ya taimake mu, dole sai ka nema sannan zaa taimake
ka, idan ka nema ka sanar da iyayenka don suyi maka addu’a.
http://www.customs.gov.ng/
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button