Advertisment
Tech & Guide

Yadda zaka tracking na wayarka ko wani location.

Sponsored Links

Yadda za ka sa wayarka ta Android ta turo ma photon wanda ya saceta da wurin da yake wato location.

Yau mun zo muku da sabon darasi kan yadda za ka sa wayarka ta Android ta turo ma photon barawon da ya sace ta da wurin da yake wato

Abun ba wahala ne da shi ba, ana amfani da wasu applicants ne guda biyu, za ka Ι—ora su ne a kan wayar ta yadda duk lokacin da aka sace wayar za ta tura ma photo da location na barawon wayar.

  1. Lackwatch: wannan shi ne app na farko, amfaninsa shi ne idan barawon ya gwada sa password har sau uku ba daidai ba wayar za ta dauki photonsa bai sani ba ta tura maka ta email din ka.
  2. Crock Catcher: Shi kuma wannan applicant din amfaninsa shi ne idan barawon ya gwada sa password har sau uku ba daidai ba wayar za ta turo ma location da wurin da barawon yake bai sani ba.

Ga Application guda biyu Wanda zaku Yi amfani dasu Wajen taimaka muku kuyi tracking na wayarku idan Kun rasa ko an sace.

Dannan shudin rubutun dake kasa domin download.

  1. Download
    1. Download

Muna muku fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button