Advertisment
Tech & Guide

Abubawan Da’ake Bukata Wajen Cika Aikin Dan Sanda

Sponsored Links

Kamar yadda Labarin daukar sabbin Ma’aikata na yan Sanda ya iske ku to akwai wasu Abubuwa da suke bukatar duk wani Mai cikawa ya kasance Yana da wadanda Abubuwan

Abubuwan da ake bukata

Dole duk Wanda zai Cika wannan aiki ya kasance cikakken Dan kasa ne
Kuma kana da shaidar katin Dan kasa wato nin

Kada Wanda zai Cika aikin Nan yayi kasa da shekara 18 Kuma kada ya haura shekara 25 da haihuwa

Sannan kada tsayin ka ya Gaza 1.67 metres namiji mace Kuma kada ta gaza 1.64 metres

Fadin girjika kada ya wuce tsayin 86cm maza kadai Banda mace

Ka tabbatar baka da wata jinya a jikin ka wacce take damunka
Wato dai kana da certificate na cikakkiyar lafiya
Basa bukatar mutum Mai karaya ko tabin hankali

Ana bukatar Wanda zai Cika aikin ya kasance Babu wani case da yake ciki
Ko akeyi da shi kamar tuhumar da aikata wani laifi ko cin zali ko rashawa ya kasance dai ba awani case d a Kai a kotu ko station

Sannan a reference form ana bukatar sa hannun mutane biyu daga cikin wadannan mutanen masu mukami
Sarki
Hakimai
Chairman na local government
Ma’aikacin gwamnatin Wanda ya haura grade 12
Shugaban makaranta
Ko Dan Sanda Wanda yaje makamin CSP
Military Mai matsayin lieutenant colonel

APPLY NOW

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button