Advertisment
General

Yadda zaku cike form na korafi a shafin bada Rance na Nirsal.

Sponsored Links

Shafin bada rancen kudi na Nirsal sun bude shafin aika korafi.

Nirsal Microfinance Bank sun bude shafin aika sakon korafi na
game da wadannan tsarurrukan kamar haka:

 1. AGSMEIS
 2. ANCHOR BORROWER’S PROGRAM
 3. GENERAL
  NIGERIA YOUTH INVESTMENT FUND
 4. TCF – COVID-19
 5. TCF – NON INTEREST BANKING

Wannan shine link na cikawa korafin.
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
https://crs.nmfb.com.ng/lodge-complaint

Shi wannan shafin na korafe-korafe ya kasance ga dukkan Wanda ya nemi wadannan bashin idan har Yana da korafi ya cika ya aika musu su Kuma sun dauki alkawarin bada kulawa ga dukkan korafin da aka aika.
Ya kamata dukkan me cikewa korafin ya kula sosai kada ya samu matsala Wajen cikewa bayanan da aka bukaci ya cika.
Baya Nan sun hada kamar haka:

 1. Zaku saka first name, sannan middle name idan akwai Sai Kuma last name, dole ne acike kamar yadda aka cike lokacin Neman bashin.
 2. Zaku zabi gender ma’ana jinsi, zai Zama mace ko namiji.
 3. Zaku saka phone number, lambar wayar da kuka saka daga baya.
 4. Sannan email address da aka cike lokacin cikewa.
 5. Sannan zaku saka NMFB ACCOUNT NUMBER
 6. Zaku zabi category na loan kamar yadda muka jera su Asama. Zaku zabi awane loan kuke son yin korafi.
  Zaku gansu kamar haka:
 7. AGSMEIS
 8. ANCHOR BORROWER’S PROGRAM
 9. GENERAL
  NIGERIA YOUTH INVESTMENT FUND
 10. TCF – COVID-19
 11. TCF – NON INTEREST BANKING
 12. Sannan zaku bayyana micece matsalar da take damunku game da waΓ±nan loan da kuka nema sannan Minene dalilin cikewa wannan korafin.

Shiga sabon WhatsApp group namu
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

https://chat.whatsapp.com/JdwcWNecztCIJt8g2meNgU

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button