Advertisment
General

Amfanin TIN number ga masu CAC number

Sponsored Links

Mi TIN number take nufi? certificate ne da ake yiwa CAC yazama tana da haraji, a turanci certificate of tax identification number.
ga dukkan masu amfani da corporate affairs commission wato CAC Yana da muhimmanci da kyau da suyi mata takardar
shidan biyan haraji wadda ake Kira da TIN number,
Ita de Wannan TIN number Ya kamata kowa ya sani cewa ako Ina kake a fadin nigeria kyauta akeyinta, Saboda
haka ga dukkan masu CAC zasu iya ziyarta Wannan Shafin da zamu ajiye muku link nasa a kasa domin
Neman shiga cikinsa ko mallakar TIN number,

👇👇👇👇
https://www.jtb.gov.ng/

Yakamata kowa yasani ita de Wannan Tin number link din A kula iya masu CAC ne kadai suke da hurumin cikawa kada ka sake kashiga idan kasan baka da CAC number,
Koda ma kashiga Idan har baka da CAC to gaskia baza ta taba wucewa ba.

Bayan ka kare cikewa zaka jira zuwa kwanaki biyu 2 ko zuwa uku zasu turo makah da certificate ta cikin Gmail address naka ka,

Kafin su tura maka zasu baka TIN number batare da Bata lokaci ba Kuma nan take zaku
iya amfani da shi a wannan lokacin
Amma ya kamata ku sani cewa suna rejection idan baka bayar da bayanan da sukayi dai
dai Dana CAC Dinka ba,

Dan haka kafin ka cike ya kamata ka duba da kyau ka tabbatar bakayi kuskure ba, Idan Kuma ka cikawa ya gagareka zaka iya zuwa revenue office, na dukkan jahohin nigeria mafi kusa da ku zasu cika maka shi a kyauta

click here to join our WhatsApp group

https://chat.whatsapp.com/JdwcWNecztCIJt8g2meNgU

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button