Advertisment
support

Yadda zaku nemi aiki a kungiyar African union.

Sponsored Links
Yadda zaku nemi aiki a African union.
African union kamar yadda kuka sani de kungiya ce ta kasashen Africa Wanda suka fidda damar aiki dasu ga duk wani Wanda ya cancata Kuma yake bukata.
Wannan damar aiki dasu fitar tana dauke da albashi me kyau kamar haka ga dukkan Wanda yayi nasara suka dauke shi zasu na bashi albashi  US$  31,073.00 a duk shekara.
African union de kasashe ne na Africa Wanda suka kunshi kasashe guda 55 an kirkire ta ne a shekara ta dubu biyu da biyu 2002. Wanda ta maye gurbin  organization of African unity (OAU).
Tsarin aikin.
Lambar aiki: 988
Wajen aiki: Arusha, Tanzania
Matakin aiki: GSA5
Nau’in aiki: Regular
Kula da aikin: Registry of the Court
Kungiyar aiki: African Union Commission – AUC
Rahoton aiki: Senior Finance Officer – Finance and Administration Division.
Wadanda ya dace su nemi aikin.
1. Wadanda suke da certificate na advance diploma, ko national diploma.
2. Wanda da suke da HND ko degree a bangaren accounting ko finance.
3. Dole ya kasance suna da gogewar aiki na a kalla shekara biyar 5
4. Dole ya kasance sun San ilimin na’ura me kwakwalwa wato computer
5. Dole ya kasance sun San dabarun aiki.
6. Dole ya mad zasu iya maga da ingilishi.
Danna Nan domin shiga WhatsApp group namu.
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button