support

Yadda Zaka Hana Kira Shigowa Wayarka Batare Da Ka Kashe Wayar Ba

ASSALAMU ALAIKUM

Jama’a masu bibiyar mu barkan mu da wannan lokacin

A yau muna tafe da hanyar da zaka rufe iya Kira kawai a sim dinka a lokacin da baka son answer Kiran mutane

Wannan hanayr idan ka bita sim dinka zai kasance abude Amma Kuma Babu Kiran da zai shigo wayar ka

Amma zaka iya yin Kira Kuma zaka iya tura sako Kuma idan an turo maka da sako zai shigo wayar ka zakagani

Kawai dai Kira ne bazai shigo wayar ka ba a wannan lokacin

Hanyar da zakabi ita

Steps one

Zaka dannan wannan number

*21*500#

A lokacin da ka dannan Wannan number zakaji sunce maka

call forwarding Registration successful

Shikenan a wannan lokacin Babu Kiran da zai shigo maka waya

Yadda Zaka Cire shi daga hakan

Step two

Zaka danna

#21#

Kana dannawa zakaji sunce maka

Call forwarding service disabled

Shikenan a wannan lokacin kowane Kira zai shigo wayar ka

Wannan abin yanayi a kowane network ma’ana yanayi a
MTN
AIRTEL
ETISALAT)9MOBILE
GLO

Wishes Best

Always kasance da shafin GinSau

Ziyarchi Shafukanmu Na WhatsApp group 1, WhatsApp group 2, WhatsApp group 3, Facebook page, da Telegram.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button