Advertisment
Education

Yadda zaku Nemi scholarship a Npower Global citizen.

Sponsored Links

Yadda zaku Nemi scholarship a Npower Global citizen.

MPower de shiri ne Wanda suka Fara da ragewa mutane Marasa galihu kudin makarantu, tana da hedikwata a Washington DC sanna Suna da office a Bangalore kasar india, Manu Smadja da Michael Davis ne suka kirkiri Npower a shekara ta 2014, dukkan su sun halarci makarantar INSEAD a kasar Paris, sannan Shirin na Npower sun Dade suna bawa matasa bashin karatun jami’a Wanda suka rasa a Banki da suke bada bashi.
MPower sun Sha bada tallafin karatu ga Wanda ya rage musu saura shekara biyu su Gama jami’a.

Wannan tallafin karatu Ana bada shi adukkan ko wacce shekara.

Wanna tallafin karatun ya kasance Yana bawa mutane damar bunkasa karatun su zuwa babbar Kwarewa sanann ya Basu damar samun cigaban karatun su da Kwarewa.

Wanan scholarship din ya kasance yana taimakon dalibai masu sha’awar karatun lafiya da bangaren technology da bangaren kasuwanci da bangaren public policy duba da neman taimakawa matasa domin bunkasa harkar iliminsu.

Abubuwan da ake bukata domin cikawa.

  1. Ana bukatar me neman wannan tallafin karatu daya kasance Yana da visa.
  2. Ga dalibai Wanda ba Yan kasar USA ko CANADa ba Ana bukatar su bada national I’d card nasu domin tantancewa.

Danna shudin rubutun dake kasa domin cikawa

Nan Zaku shiga

Muna muku fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button