Advertisment
Education

Yadda zaku Nemi tallafin karatu daga Hukumar bunkasa yankin arewa maso gabashin Nigeria.

Sponsored Links

Yadda zaku Nemi tallafin karatu daga Hukumar bunkasa yankin arewa maso gabashin Nigeria wacce akafi sani da North East Development commission education employment fund.

Wanann hukumar tayi alkwarin daukar nauyin karatun matasa Wanda suka gama karatun secondary school dama Wanda suka kammala karatun wato Wanda suke son cigaba zuwa matakin digiri ta biyu (master degree).

Wannan hukumar me suna North East Development commission education empowerment fund kungiyar ce wacce manyan arewa suka kafata ta yadda suke taimakawa matasa masu son cigaba da Karatu dama Yara kananu domin bunkasa harkar ilimi a yankin na arewar Nigeriya.

Ga dukkan Wanda yake da sha’awar cikewa Ana bukatar ya Fara da create na profile nasa, idan wannan shine karon farko na apply din wannan aikin Ana bukatar daku Fara da create na profile zamu ajiye link idan Kun Shiga acan kasa zakuga sign up to Nan Zaku Danna zai kaiku inda zaku saka suna, number waya, email dasauransu zasu turo muku verification code ta cikin email address da kuka saka Sai kuje kuyi copy ku saka domin wucewa matakin gaba, Wanda zaku ga akan me zaku Nemi wannan tallafin karatu akwai na masu degree da master da Kuma PhD wato doctorate degree. Zaku zabi Wanda kuke nema samu saiku shiga anan zasu bukaci bayan ku to Ana bukatar ku cike kome yadda aka bukata.
Saboda duk bayanan da kuka bayar za’a bukace shi lokacin screening.

Shiga wannan shudin rubutun dake kasa domin cikawa.

Nan Zaku shiga.

Muna muku fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button