Advertisment
Kannywood

Yan biyun dadin kowa sun bayyana cewa yanzu burin su ya cika kawai aure ne ya rage musu

Sponsored Links
jaruman wasan hausa hassana Yusuf da hussaina Yusuf sun bayyana aniyar su ta ajiye 
Shirin firm idan har sun Sami mijin aure a Nan gaba kadan
jaruman sun bayyana Haka ne a Shirar su day gidan jaridar demokaradiyya 
inda suka ce
mu a yanzu babban burin mu Nan gaba kadan shine aure shine kawai abin da ya rage a gaban mu kawai domin duk wani suna da akeyi a harkar firm mun Riga da munyi inji hassana da hussaina
an tambaye su kodan yanzu ba a gudanar da Shirin dadin kowa ne da su yasa suka yanke wannan shawarar yin auren ?
sai sukace ai ko suna cikin Shirin dadin kowa zasu so ace suma sunyi aure sun haifi yara kamar yadda suma aka haifesu 
sun Kara dacewa Daman chan suna son yin aure Allah ne Bai kawo ba 
Amma da tuni munyi auren mu ai Amma har yanzu muna Shirin yin aure
maganar Shirin dadin kowa Kuma wannan ai Daman mun San shiri ne Kuma Dole contract din da akayi damu zai qare to contract din mune ya Kare bawai fitar mu akayi ba
Amma mun San rayuwar aure itace Bata karewa a wajen ya mace don Haka muke fatan Allah ya kawo Mana mazan aure na gari
daga karshe sunyi Kira ga masoyan su dasu Taya su Adda ar samun maza nagari masu tsoron Allah 
wanda kuma zasu rike su tsakani da Allah da Amana Kuma
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button