Shirin Bayar Da tallafin kudi na Ng cares Shine Shirin tallafin kudi da ake ta magana ake ta CeCe Kuce akan saWasu sunacewa baza a bayar ba wasu suna cewa za a bayarTo jama a Yana da kyau kusan wadannan AbubuwanShi Abu na gwamnatin mutum Mai gaggawa Bai cika samun sa baNG-CARES CODE FOR EVERY STATE IN NIGERIASannan Kuma shi Abu na gwamnatin ba komene ake da guarantee kansa ba har sai kaga ta maka shiAkwai Abubuwa da yawa da baka tunanin gwamnati zata maka shi Amma sai kaga ta maka shiAkwai Abubuwa da yawa da kake tunanin gwamnati zata maka shi amma sai kaga takiyi maka shiSannan Kuma ita gwamnati bama itace zata biya wannan kudin ba world Bank ne zai bayar da tallafin kudiWanda a bayanin gwamnatin tarayya nigeria ma tace anbata kudin inda ita a yanzu take kokarin rabarwar Yan nigeria Wanda annobar corona ta illata wajen kasuwanci suTo yanzu Bamu da guarantee gwamnati zata biya da wannan tallafin Amma me mu muna tunani Mai kyau akansaAPPLY NG-CARES LINK FOR EVERY STATE IN NIGERIAMa'ana muna sa Rai duk wani Wanda Allah yasa Yana da rabo zai Sami wannan tallafinKu dauki survival fund mutane da yawa sun cika sannan Kuma mutane da dama sun Sami wannan tallafin kudiKu dauki Nirsal Loan mutane da yawa sun naimi Rancen Kudin sannan Kuma duk wasu masu rabo sun Sami wannan abinTo abinda nake so Yan uwana a Nan shineMudaina gaggawar karyata AbuDuk lokacin da mukaji wani Abu ya fito na gwamnati muyi kokarin cikawa bamusan inda rabon namu yake baSannan bamu San wannene Zai kasance alkhairi agare mu baFatan alkhairi agarekuMuna alfahari da ku ❤️Mr kakaki