Advertisment
General

Yana Da Kyau Duk Wanda Ya cika Form Na NG-CARES Yasan Wannan

Sponsored Links
Shirin Bayar Da tallafin kudi na Ng cares Shine Shirin tallafin kudi da ake ta magana ake ta CeCe Kuce akan sa
Wasu sunacewa baza a bayar ba wasu suna cewa za a bayar
To jama a Yana da kyau kusan wadannan Abubuwan
Shi Abu na gwamnatin mutum Mai gaggawa Bai cika samun sa ba

NG-CARES CODE FOR EVERY STATE IN NIGERIA

Sannan Kuma shi Abu na gwamnatin ba komene ake da guarantee kansa ba har sai kaga ta maka shi
Akwai Abubuwa da yawa da baka tunanin gwamnati zata maka shi Amma sai kaga ta maka shi
Akwai Abubuwa da yawa da kake tunanin gwamnati zata maka shi amma sai kaga takiyi maka shi
Sannan Kuma ita gwamnati bama itace zata biya wannan kudin ba world Bank ne zai bayar da tallafin kudi
Wanda a bayanin gwamnatin tarayya nigeria ma tace anbata kudin inda ita a yanzu take kokarin rabarwar Yan nigeria Wanda annobar corona ta illata wajen kasuwanci su
To yanzu Bamu da guarantee gwamnati zata biya da wannan tallafin Amma me mu muna tunani Mai kyau akansa
APPLY NG-CARES LINK FOR EVERY STATE IN NIGERIA


Ma’ana muna sa Rai duk wani Wanda Allah yasa Yana da rabo zai Sami wannan tallafin
Ku dauki survival fund mutane da yawa sun cika sannan Kuma mutane da dama sun Sami wannan tallafin kudi
Ku dauki Nirsal Loan mutane da yawa sun naimi Rancen Kudin sannan Kuma duk wasu masu rabo sun Sami wannan abin
To abinda nake so Yan uwana a Nan shine
Mudaina gaggawar karyata Abu
Duk lokacin da mukaji wani Abu ya fito na gwamnati muyi kokarin cikawa bamusan inda rabon namu yake ba
Sannan bamu San wannene Zai kasance alkhairi agare mu ba
Fatan alkhairi agareku
Muna alfahari da ku ❤️
Mr kakaki
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button