Advertisment
GeneralJob

Ankara Wa’adin Rufe Daukar Sabbin Yan Sanda

Sponsored Links

Hukumar Dake kula da aikin Yan sanda PSC ta Kara wa’adin daukar sabbin Ma’aikatan Yan Sanda na shekarar 2022 har tsawon wata daya

A wata Sanarwar da Mai magana da yawun hukumar, Ikechukwu Ani, ya sanyawa hannu a ranar lahadi data wuce ya ce shafin daukar Ma’aikatan Wanda aka shirya rufe shi tun ranar litinin 26 ga watan September 2022
A yanzu shafin zai cigaba da aiki har zuwa 26 October 2022 domin sake bawa Wanda Basu cika ba damar suje su cika wannan aikin

Ya Kara dacewa ankara wa’adin ne domin a bada isasshen lokaci da Kuma daukar masu bukata

Ya jadda cewa hukumar ta kudiri aniyar tabbatar da cewa baby Wanda keda sha’awar nemah aikin a rundunar Yan Sandan nigeria da aka hanashi damar naiman aikin

Hukumar ta kudiri aniyar tabbatar da cewa babu Wanda zaiyi Sha’awar yin aiki a rundunar Yan Sandan nigeria da Za’a Hana shi damar Shiga aikin

Har Ila yau hukumar bazata kaucewa tsarin data kafabna gudanar da aikin Yan sanda bisa gaskiya da adalci ba da Kuma bin ka’ida da ka’idojin aikace aikacen kyauta inji shi

Ga Masu sha’awar cika wannan aikin zaku iya Shiga wajen da aka rubuta apply now domin cikawa

APPLY NOW

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button