Yanda zaka gyara hotonka
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu’amala da wayoyinku.
Wannan wani Application ne?
sunan wannan App din beardify hakika ya matukar burgeni duba da yanda ze baka dama kayiwa hotunan ka ado sosai ta hanyar karawa Gemunka baki yayi kyau kai ko kuma ma idan bakada gemun zaka iya saka ma hotonka duk kalar gemun da kake so a cikin wannan App din, kuma ba tare da wani ya gane ba matukar baya kura hoton ido sosai ba. wani abun burgewa wannan App din ba iya wannan abun yakeyi ba domin kuwa ze baka dama ka sakawa kanka zobe a hoton daka dauka ko kuma kisa dan kunne ko sarka da sauransu, hakika wannan App din yazo da abubuwa makamantan wannan wanda bazamu iya lissafo su anan ba amma kai me karatu idan ka sauke wannan App din na tabbata zakaga abubuwan dama bakai zato ba.
Dan haka zai burge ku sosai, domin zai amfane ku.
Idan kana san downloading dinsa