Tech & Guide
Yadda Zaka Cika Sabon Tallafi Na Kungiyar YouTube Black Voice
Sponsored Links
Kamar yadda mukayi muku bayani Kan wannan tallafin mun Muku cikakken Bayanin Akan sa to idan kana da sha’awar cika wannan tallafin Mai suna YouTube Black voice, kusani wannan tallafin kungiya ce zata bayar da tallafin wa bangarori hudu ba gwamnati ce zata bayar da tallafin ba
Bangarori da za a bayar da tallafin sune kamar Haka
Idan kana daya daga cikin su kawai Danna wajen da aka rubuta apply now domin cikawa wannan tallafin
FATAN NASARA
Sponsored Links