Education
Za’abawa Matasan Nigeria Training Akan Cyber Security
Sponsored Links
Ma’Aikatar matasa da wassanin ta gwamnatin tarayya nigeria wato (FMYSD) Tare da hadin gwiwar Halogen Group sun kaddamar da zasu bada horo da Kuma tabbatar da tsaro na internet kyauta ga matasan kasar
Zasu Bayar da wannan horon ne ga matasan da suke sha’awar shiga tsarin sannan zasu bawa matasa nigeria sama da mutum 40,000 wannnan horo
Za a kaddamar da bayar da horon ne ta hanyar sadarwa wato ta internet
Ma’aikatar sa take jadda aniyarta na bayar da certificate ga wadanda suka Sami wannan horon daga gare su
Idan kana sha’awar Shiga wannan tsarin zaka shiga link dake kasa wajen da aka rubuta Apply now
Also Read: Sanarwa ga Wanda Ba’a Biyasu Kudin Npower Ba na Batch C Stream 1.
Sponsored Links