Advertisment
support

Yadda Zaka Shiga Gasar Cyber Security

Sponsored Links

Shirin Ma’aikatan tare da hadin gwiwar Halogen Group Wanda aka tsara domin bunkasa harkokin internet

Kamar yadda kukaji duk wani bayani akan Shirin yanzu zamuyi Muku bayani Akan gasar ne

Ita wannan gasar mutum uku ne zasu ci ribar ta
Ma’ana na 1 zuwa 3 ne zasu Sami kyautar makudan kudade

Na daya zai Sami kyautar naira miliyan 1

Na biyu zai Sami kyautar naira 650k

Sannan last position wato na uku zai Sami kyautar naira 350k

Wannan zaka zata biyo bayan kammala karbar horo ne
Gamu sha’awar Shiga wannan gasa sai ku Shiga wajen da aka rubuta apply now

APPLY NOW

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button