Advertisment
News

Dauda Kahuta Rarara Ya Bayar Da Motocin Da Za Ana Diban Jama a Kyauta A Kano

Sponsored Links
Sakamakon yajin aikin da Yan adaidaita sahu suka shiga babban mawakin nan dauda kahuta rarara ya bada umarnin fito da motocin kungiyar kwallon kafar sa wato motocin da suke daukan players team
Domin su Rika daukar mu mutane kyauta suna kaisu wajen da zasuje
kadaura24 ta rawaito cewa mutane da dama suna shan wahala wajen tafiya a kafa sosai sakamakon yajin aikin yan adaidaita sahu suka Shiga tin ranar litinin
cikin wani bidiyo da mawaki dauda kahuta rarara ya wallafa a shafin company sa yace Motocin an fito dasu ne domin taimakawa Al umma saboda mawuyacin halin da suka shiga sakamakon yajin aikin yan adaidaita sahu
ya Kara dacewa anfito da motocin ne domin su dauki mutane musamman masu zuwa makaranta ko Wanda zasu Koma gida daga makaranta Kuma kyauta batare da sun biya ko sisi ba inji rarara
Al umma da dama dai suna shan wahala sosai sakamakon yajin aikin yan adaidaita sahu Wanda ya faru sakamakon rashin fahimtar da aka samu tsakanin su da hukumar karota da Yan adaidaita sahu.
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button